Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta karfafa matakan sa ido a Madinah yayin da sama da mahajjata 17,000…
Browsing: Hausa
Hukumar Aikin Hajji ta Najeriya, NAHCON, ta samar da wani sabon fasaha da zai taimaka sosai wajen inganta harkokin Hajji…
A yau, Laraba 14 ga watan Mayu, 2025, alhazai na farko daga Najeriya da suka iso ƙasar Saudiyya don gudanar…
A wani abin alfahari a harkar gudanar da aikin Hajji, Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta samu nasarar jigilar kashi…
Rukuni na farko na mahajjata 420 daga Jihar Kebbi domin gudanar da aikin Hajji na shekarar 2025 sun tashi daga…
Mataimakin Shugaban Kasa, Sanata Kashim Shettima, ya isa Filin Jirgin Sama na Sam Mbakwe International Cargo da ke Owerri, Jihar…
Daga Ahmad Shafi’i PhD Ban yi mamakin yadda Jaridar Leadership ta sake sake wani kanun labarai na yaudara da aka…
A wani babban mataki na inganta shirye-shiryen aikin hajjin bana, hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano ta kaddamar da…
Hakan ya faru ne saboda irin kyakkyawan shirin da Gwamnatin Jihar ta yi na shirye-shiryen da ya dace da kuma…
Ma’aikatar harkokin cikin gida ta Saudiyya na ci gaba da ayyukanta na hana mutanen da ba su da izinin aikin…