A wani mataki na tabbatar da sauƙin tsarin rijistar Hajji na 2026, Kwamishinan PRSILS na Hukumar Kula da Hajj ta…
Browsing: Hausa
Ofishin kula da alhazai na Ghana (PAOG) ya sanar da cewa, maniyyata da suka samu koshin lafiya ne kawai za…
Kalubalen aiki sun kusan durƙusar da harkokin Filin Jirgin Sama na King Khalid da ke Riyadh, inda dubban fasinjoji da…
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta amince da biyan kuɗin da ya yi ragowa ga mahajjata ɗari da…
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kano ta sanar da cewa ta kammala karɓar kuɗin aikin Hajjin 2026, bayan cikar…
Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta jinjinawa Hukumar Jin Dadin Mahajjata ta Jihar Kano kan jajircewarta da kuma kyakkyawan aiki…
Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta umurci dukkan kamfanonin daukar mahajjata na 2026 tare da hadin gwiwar Hukumomin Jin Dadin…
Wani bincike na musamman da Jaridar Hajj Chronicles ta gudanar ya gano abin da ake zargin wani shiri ne na…
Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta kara karfafa tsarin Ajiya na Hajj (Hajj Savings Scheme HSS) ta hanyar rattaba hannu…
Daga Shafii Sani Mohammed, Babban Jami’in Yada Labarai na NAHCON. Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta kara kaimi wajen shirye-shiryen…
