Close Menu
HAJJ CHRONICLES
  • Home
  • Hajj News
  • Global
  • Health
  • Nahcon
  • Picture Gallery
  • Opinion
  • Videos
  • HAUSA
Facebook X (Twitter) Instagram
HAJJ CHRONICLES
  • Home
  • About Us
  • Privacy Policy
  • Contact Us
Facebook X (Twitter) Instagram
SUBSCRIBE
  • Home
  • Hajj News

    2026/1447 Hajj Preparations Officially Launched as NAHCON Joins Global Pilgrimage Community in Closing Ceremony

    June 9, 2025

    No Lives Lost in Makkah Fire, Senate Foreign Affairs Committee Confirms

    June 9, 2025

    Pilgrimage and Leadership: How Governor Inuwa Yahaya Stood Tall Among His Peers During the 2025 Hajj – Abdulkadir Aliyu Shehu

    June 8, 2025

    From Crisis to Victory: NAHCON Chairman Called to Prostrate in Thanks for 2025 Hajj Breakthrough – By Shamwil Isah

    June 8, 2025

    Governor Abba Yusuf Disburses ₦361 Million Support to Kano Pilgrims in Mina

    June 8, 2025
  • Global

    Indonesia Plans to Acquire Land for Hajj Village Near Makkah’s Grand Mosque

    July 31, 2025

    Egypt To Halt Land Hajj Trips by 2026 Over Saudi Transport Policy Changes

    July 31, 2025

    UAE Unveils Streamlined Hajj 2026 Accreditation Process to Ensure Transparency and Quality

    July 24, 2025

    flyadeal Aims To Serve 75,000 International Hajj Pilgrims In 2025

    January 23, 2025

    Reflections on the 4th Hajj Conference and Exhibition in Jeddah – By Muhammad Ahmad Musa

    January 21, 2025
  • Health

    Gombe Muslim Pilgrim Board Commences Vaccination for 2025 Hajj Pilgrims – By Abdulqadir Aliyu Shehu

    April 28, 2025

    NAHCON Inaugurates Committee To Review National Medical Team Guidelines for Hajj 2025

    December 19, 2024

    Saudi Health Minister Strengthen Ties With Greece On Health Cooperation During Official Visit

    November 23, 2024

    Umm Al-Qura University volunteers extend help to pilgrims in Mina during Tashreeq

    June 17, 2024

    Hajj 2024: African pilgrim airlifted for emergency care

    June 14, 2024
  • Nahcon

    NAHCON Chairman Strengthens Ties with Saudi Embassy Ahead of 2026 Hajj

    February 27, 2026

    NAHCON Signs 2026 Hajj Airlift Agreement, Emphasizes Compliance and Efficiency

    February 25, 2026

    No Additional Slots for 2026 Hajj, Says NAHCON as Visa Issuance Nears

    February 24, 2026

    NAHCON Unveils Reforms, Clarifies Quota Adjustment Ahead of 2026 Hajj – By Abdulbasit Abba

    February 23, 2026

    NAHCON Raises Alarm Over Fake Facebook Account Impersonating Chairman

    February 22, 2026
  • Picture Gallery
  • Opinion

    Nigeria Hajj Industry: Back To Square One – By Abubakar Jidda Usman

    February 11, 2026

    NAHCON Reconciliation Viewed as Positive Step for Hajj Administration – By Muhammad Sulaiman Gama

    February 2, 2026

    NAHCON Board’s Vote of No Confidence: A Mask for Self-Interest.

    February 1, 2026

    Nigeria Hajj Industry: When Would Pilgrims’ Interest Supercede Personal Interest of Handlers and Stakeholders

    January 31, 2026

    Who Is Afraid of Pakistan? By Faruku Umar

    January 31, 2026
  • Videos
  • HAUSA
HAJJ CHRONICLES
Home » Kalubalen Aiki Ya Kusan Jefa Filin Jirgin Sama na Riyadh Cikin Tsaiko
Hausa

Kalubalen Aiki Ya Kusan Jefa Filin Jirgin Sama na Riyadh Cikin Tsaiko

adminBy adminDecember 19, 2025No Comments2 Mins Read
Facebook Twitter LinkedIn WhatsApp Email Telegram
652c72a7 56d6 4588 ad1e 981b7afac306 md

Kalubalen aiki sun kusan durƙusar da harkokin Filin Jirgin Sama na King Khalid da ke Riyadh, inda dubban fasinjoji da ke tafiya zuwa da daga filin jirgin suka makale sakamakon soke jirage da jinkiri da yawa, yayin da manyan kamfanonin jiragen sama suka kasa samar da madadin jirage cikin gaggawa.

Kamfanonin jiragen sama na Saudia da flyadeal na daga cikin wadanda suka fuskanci matsalolin, inda suka fitar da sanarwa suna danganta lamarin da kalubalen aiki na wucin gadi.

A wata sanarwa da filin jirgin sama ya wallafa a shafinsa na X, an bukaci matafiya da su tuntubi kamfanonin jiragen sama kai tsaye kafin su nufi filin jirgin, domin tantance sabbin bayanai da lokutan tashin jiragensu.

Sanarwar ta ce:
“Filin Jirgin Sama na King Khalid yana sanar da ku cewa, sakamakon haduwar wasu dalilai na aiki a cikin kwanaki biyu da suka gabata  ciki har da karkatar da wasu jirage daga wasu filayen jirgin sama zuwa King Khalid, tare da ayyukan gyara da aka tsara a tsarin samar da man fetur hakan ya yi tasiri ga jadawalin wasu jirage, ciki har da jinkiri ko soke wasu jiragen da wasu kamfanonin jiragen sama ke gudanarwa.”

Filin jirgin ya kara da cewa kungiyoyin aiki na kokarin gyara lamarin ba dare ba rana, tare da hadin gwiwa da kamfanonin jiragen sama da sauran masu ruwa da tsaki, domin dawo da daidaiton ayyuka cikin gaggawa, tare da daukar dukkan matakan da suka dace don rage duk wani tasiri ga karuwar fasinjoji.

Majiyoyi a filin jirgin sun shaida wa majiyarmu cewa matsalar na da alaka da ruwan sama mai yawa da aka samu a Riyadh a ranar Juma’a. Rahotanni sun nuna cewa ruwa ya shiga cikin tankokin man fetur da ake amfani da su wajen cika jirage kafin tashi, lamarin da ya janyo wahalar sake tsara tafiye-tafiyen fasinjoji ga wasu kamfanonin jiragen sama.

A anarwar da ta wallafa a X, Saudia ta ce:
“An riga an fara tuntubar baki (fasinjoji) da abin ya shafa ta hanyoyi daban-daban na sadarwa, kuma ana aiwatar da dukkan canje-canjen tikiti ba tare da karin kudi ba.”

Majiyarmu ta tuntubi Saudia domin karin bayani.

Haka zalika, a wani sako da ta wallafa a X, flyadeal ta ce dukkan fasinjojinta da rikicin ya shafa “za a sanar da su kai tsaye ta imel da sakonnin SMS, tare da ba su zabin sake yin rajista da tallafin da ya dace.”

(Arab News)

Filin Jirgin Sama Riyadh
Share. Facebook Twitter Telegram WhatsApp

Related Posts

NAHCON Ta Fayyace Batun Kujerun Hajjin 2026 da Ka’idojin Lafiya

February 24, 2026

Hukumar Alhazai Ta Kano Ta Nemi Ƙarfafa Haɗin Gwiwa Da FAAN Da Kwastam Gabanin Ayyukan Hajji

February 16, 2026

Hukumar Alhazai Ta Kano Ta Kaddamar Da Bitar Alhazai Ta Kafar Rediyo

February 15, 2026
Leave A Reply Cancel Reply

Don't Miss
Nahcon

NAHCON Chairman Strengthens Ties with Saudi Embassy Ahead of 2026 Hajj

By adminFebruary 27, 20260

By Suwaiba Ahmad The Chairman/CEO of the National Hajj Commission of Nigeria (NAHCON), Ambassador Ismail…

Jigawa Pilgrims Board Seeks Smooth Immigration Process for 2026 Hajj

February 26, 2026

2026 Hajj: First Batch of Kano Pilgrims to Depart May 13

February 25, 2026

Hajj 2026: Sokoto Media Committee Urged to Ensure Smooth Information Flow

February 25, 2026
Stay In Touch
  • Facebook
  • Twitter
  • Instagram
  • WhatsApp
Our Picks

NAHCON Chairman Strengthens Ties with Saudi Embassy Ahead of 2026 Hajj

February 27, 2026

Jigawa Pilgrims Board Seeks Smooth Immigration Process for 2026 Hajj

February 26, 2026

2026 Hajj: First Batch of Kano Pilgrims to Depart May 13

February 25, 2026

Hajj 2026: Sokoto Media Committee Urged to Ensure Smooth Information Flow

February 25, 2026
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp
  • Home
  • About Us
  • Privacy Policy
  • Contact Us
© 2026HAJJ CHRONILES

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.