Sashen kula da aikin hajji da umrah na ma’aikatar waqaqa (Awqaf) da harkokin addinin musulunci a Qatar ta sanar da…
Browsing: Hausa
Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta samu labarin cewa wasu mutane da ke bayyana kansu a matsayin wakilai na kamfanoni…
Ma’aikatar kula da harkokin addini ta kara wa’adin rajista na farko ga maniyyata aikin hajji domin tabbatar da gudanar da…
Darakta Janaral na Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kano, Alhaji Laminu Rabi’u Danbappa, ya yaba wa jagorancin Gwamna Abba…
Kwamitin majalisar wakilai mai kula da aikin hajji ya sha alwashin bincikar yadda kowane mahajjatan Najeriya 95,000 suka biya Naira…
Majalisar kasa a yau 10 ga watan Oktoba 2024, ta tabbatar da nadin Farfesa Saleh Abdullahi Usman a matsayin sabon…
Daga Muhammad Ahmad Musa Kwamitin majalisar dattawa mai kula da harkokin kasashen waje ya yi nasarar tantance Farfesa Abdullahi…
Hukumar Alhazai ta Najeriya ta bayyana cewa ba za a samu rangwame ko tallafin gwamnati da aka tanadar don gudanar…
Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta ci gaba da tattaunawa da masu Kamfanonin Jirgin Yawo masu zaman kansu, inda suka…
Gwamnatin jihar Osun ta kaddamar da hanyoyin yin rijistar maniyyata domin gudanar da aikin hajjin bana na shekarar 2025 zuwa…