A wani gagarumin yunkurin kawo sauyi, harkar aikin Hajji na fuskantar sauye-sauye a karkashin jagorancin Farfesa Abdullahi Sale Usman, shugaban…
Browsing: Hausa
Daga Suwaiba Ahmed – Shugaban hukumar Alhazai ta kasa NAHCON, Farfesa Abdullahi Saleh Usman ya amince da nada Alhaji Alidu…
Gwamnan jihar Kebbi, Dakta Nasir Idris, Kauran Gwandu ya bukaci hukumar alhazai ta kasa NAHCON, da ta dauki kwararan matakai…
Daga Ibrahim Abubakar Nagarta Shugaban Hukumar Alhazai ta Najeriya, Farfesa Abdullahi Saleh Usman, ya bar Legas zuwa jihar Kebbi a…
Da yake kaddamar da kwamitin, Kwamishinan Sashen Tsare-tsaren bincike, kididdiga, bayani, da ayyukan dakin karatu (PRSILS) na NAHCON kuma Shugaban…
Gwamnatin jihar Legas ta jaddada kudirinta na tallafawa hukumar alhazai ta kasa NAHCON domin samun nasarar sauke nauyin da aka…
A wani yunkuri na zurfafa hulda da masu ruwa da tsaki, tawagar gudanarwar hukumar alhazai ta kasa (NAHCON) ta ziyarci…
Shugaban Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON), Farfesa Abdullahi Usman, ya yi alkawarin karfafa hadin gwiwar hukumar da masu kamfanonin jigilar…
Ya bayyana hakan ne bayan gabatar da rahoton aikin hajjin 2024 wanda kakakin majalisar kuma shugaban tawagar alhazan Jahar na…
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya jaddada kudirin gwamnatinsa na inganta ayyukan Hajji a Najeriya, inda ya bayyana…
