Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta gayyaci dukkanin kamfanonin jirgin yawo  da ke da lasisi don gudanar da taron karawa juna sani a gobe 2 ga watan Oktoba domin tattaunawa kan aikin Hajjin 2025.

Taron wanda aka shirya gudanarwa ta hanyar Manhajar Zoom, za a fara gudanar da shi da karfe 11 na safe a gobe Laraba

Jaridar (Hajj Reporters)  ta rawaito  cewa wata majiya dake da kusanci da ita, ta bayyana musu cewa an turawa dukkanin kamfanonin hanyar da zasu shiga taron ga dukkanin Kamfanonin Jirgin yawon wadanda ke da rajista da Hukumar ta NAHCON

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version