A halin yanzu hukumar alhazai ta kasa NAHCON na gudanar da taro da  Sakatarorin Zartarwa na hukumomin alhazai na jihohi a dakin taro na NAHCON a yau 23 ga watan Satumba.

IMG 20240923 WA0016

 

Taron da ke gudana tsakanin Hukumar NAHCON da Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jiha na gudana ne karkashin jagorancin Kwamishinan Ayyuka, Prince Enofi Elegushi.

 

IMG 20240923 WA0013

A cewar sashin yada labarai na hukumar, taron na shirye-shiryen aikin Hajjin shekarar 2025 ne kuma a halin yanzu yana gudana ne a babban dakin taro na Hukumar dake Abuja.

IMG 20240923 WA0014
IMG 20240923 WA0015
IMG 20240923 WA0017
Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version