Close Menu
HAJJ CHRONICLES
  • Home
  • Hajj News
  • Global
  • Health
  • Nahcon
  • Picture Gallery
  • Opinion
  • Videos
  • HAUSA
Facebook X (Twitter) Instagram
HAJJ CHRONICLES
  • Home
  • About Us
  • Privacy Policy
  • Contact Us
Facebook X (Twitter) Instagram
SUBSCRIBE
  • Home
  • Hajj News

    Saudi Arabia Unveils Major Mina Expansion to Boost Pilgrim Capacity

    April 15, 2026

    Hajj Without Permit Violates Shariah Principles – Sheikh Sudais

    April 15, 2026

    Gombe Takes Lead With Early Hajj 2026 Hand Luggage and Uniform Distribution To 965 Pilgrims

    April 13, 2026

    Indonesia Moves to Curb Hajj Scams, Tighten Departure Controls Ahead of 2026 Pilgrimage

    April 13, 2026

    Pakistan Expands Hajj Facilitation with Lahore’s Inclusion in Makkah Route Initiative

    April 13, 2026
  • Global

    Indonesia Plans to Acquire Land for Hajj Village Near Makkah’s Grand Mosque

    July 31, 2025

    Egypt To Halt Land Hajj Trips by 2026 Over Saudi Transport Policy Changes

    July 31, 2025

    UAE Unveils Streamlined Hajj 2026 Accreditation Process to Ensure Transparency and Quality

    July 24, 2025

    flyadeal Aims To Serve 75,000 International Hajj Pilgrims In 2025

    January 23, 2025

    Reflections on the 4th Hajj Conference and Exhibition in Jeddah – By Muhammad Ahmad Musa

    January 21, 2025
  • Health

    Gombe Muslim Pilgrim Board Commences Vaccination for 2025 Hajj Pilgrims – By Abdulqadir Aliyu Shehu

    April 28, 2025

    NAHCON Inaugurates Committee To Review National Medical Team Guidelines for Hajj 2025

    December 19, 2024

    Saudi Health Minister Strengthen Ties With Greece On Health Cooperation During Official Visit

    November 23, 2024

    Umm Al-Qura University volunteers extend help to pilgrims in Mina during Tashreeq

    June 17, 2024

    Hajj 2024: African pilgrim airlifted for emergency care

    June 14, 2024
  • Nahcon

    NAHCON Warns Public Against Fake Hajj Visa Claims, Announces Closure of 2026 Visa Issuance

    April 15, 2026

    NAHCON Wins Reprieve: Cash PTA Approved Ahead of 2026 Hajj

    April 1, 2026

    NAHCON Chairman Felicitates Muslims on Eid-el-Fitri, Assures Improved Hajj 2026 Services

    March 19, 2026

    Senate Confirms Ismail Yusuf as NAHCON Chairman

    March 12, 2026

    NAHCON Inaugurates Central Security Committee to Safeguard 2026 Hajj Operations

    March 11, 2026
  • Picture Gallery
  • Opinion

    Gov Ahmad Aliyu and His Transformational Contributions to Hajj Administration in Sokoto

    March 23, 2026

    Nigeria Hajj Industry: Back To Square One – By Abubakar Jidda Usman

    February 11, 2026

    NAHCON Reconciliation Viewed as Positive Step for Hajj Administration – By Muhammad Sulaiman Gama

    February 2, 2026

    NAHCON Board’s Vote of No Confidence: A Mask for Self-Interest.

    February 1, 2026

    Nigeria Hajj Industry: When Would Pilgrims’ Interest Supercede Personal Interest of Handlers and Stakeholders

    January 31, 2026
  • Videos
  • HAUSA
HAJJ CHRONICLES
Home » Gwamnatin Tarayya Ta Yabawa Shugaban NAHCON Bisa Kokarin Inganta Jin Dadin Alhazai- Daga Nura Ahmad Dakata
Hausa

Gwamnatin Tarayya Ta Yabawa Shugaban NAHCON Bisa Kokarin Inganta Jin Dadin Alhazai- Daga Nura Ahmad Dakata

adminBy adminJanuary 14, 2025No Comments2 Mins Read
Facebook Twitter LinkedIn WhatsApp Email Telegram
1736852860171

Ministan Harkokin Waje, Ambasada Yusuf Tuggar, ya yabawa Shugaban Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON), Farfesa Abdullahi Saleh, bisa hangen nesa da kokarin da ya yi na aiwatar da tsare-tsare na inganta jin dadin Alhazan Najeriya.

 

Ambasada Tuggar ya yi wannan furucin ne yayin wata tattaunawa da jaridar Hajj Chronicles daga birnin Abu.

 

Ya bayyana irin gagarumin ci gaban da NAHCON ta samu a karkashin jagorancin Farfesa Saleh, inda ya jaddada cewa wadannan matakai sun kara habaka aikin Hajji da Umrah ga maniyyata a fadin kasar nan.

FG NAHCON CHAIR

Ministan ya bayyana cewa tun lokacin da ya shiga ofis, Farfesa Saleh ya rika tuntubar sa domin neman shawarwari.

 

Ya bayyana wannan matakin a matsayin shaida na jajircewar Shugaban Hukumar da kuma dabarun da ko shakka babu za su karawa Hukumar NAHCON damar gudanar da ayyukanta.

 

Ministan ya kuma amince da matakan da hukumar NAHCON ta dauka na tunkarar kalubale a fannin da kuma tabbatar da gudanar da ayyukan hajji cikin sauki.

 

Ya bayyana kwarin gwiwar cewa wadannan yunƙurin za su ci gaba da ƙarfafa martabar Nijeriya a harkokin Hajji da Umrah na duniya.

AIRLINES

Ambasada Tuggar ya kara jaddada kudirin gwamnatin tarayya na mara baya ga hukumar NAHCON a kokarinta na samar da ayyuka masu inganci ga alhazan Najeriya.

 

Ya bukaci ‘yan kasa da su ci gaba da baiwa Hukumar da sauran masu ruwa da tsaki hadin kai wajen ganin an samu ci gaba a aikin hajji.

 

Idan za a iya tunawa a ranar Lahadi 12 ga watan Janairun 2025 shugaban NAHCON Farfesa Abdullahi Sale Usman ya rattaba hannu da ma’aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya don gudanar da aikin hajjin 2025 a madadin ministan harkokin wajen Najeriya. , wanda ya bar saudia domin kasancewa da shugaba Tinubu a birnin Abu Dhabi don halartar wani taron na musammam

 

Alhazai Farfesa Abdullahi Sale Gwamnatin tarayya Hajj 2025
Share. Facebook Twitter Telegram WhatsApp

Related Posts

2026 Hajj: Gombe Ta Cimma Muhimmin Nasara Yayin da Aka Fara Feshin Maganin Kwari a Sansanin Alhazai

April 16, 2026

Za A Ciyar Da Alhazan Jahar Jigawa Abinci Sau 3 A Rana Yayin Aikin Hajin 2026

April 16, 2026

NAHCON Ta Gargadi Jama’a Kan Masu Damfarar Bizar Hajji, Ta Bayyana Rufe Bayar da Bizar Hajjin 2026

April 15, 2026
Leave A Reply Cancel Reply

Don't Miss
Uncategorized

Bauchi Begins Distribution of Hajj Uniforms, Travel Bags to 2026 Pilgrims

By adminApril 16, 20260

Flagging off the exercise at the Board’s premises, the Executive Secretary, Dr. Imam Abdurrahman Ibrahim…

2026 Hajj: Gombe Ta Cimma Muhimmin Nasara Yayin da Aka Fara Feshin Maganin Kwari a Sansanin Alhazai

April 16, 2026

Za A Ciyar Da Alhazan Jahar Jigawa Abinci Sau 3 A Rana Yayin Aikin Hajin 2026

April 16, 2026

Jigawa Pilgrims to Enjoy Full Feeding Package for 2026 Hajj

April 16, 2026
Stay In Touch
  • Facebook
  • Twitter
  • Instagram
  • WhatsApp
Our Picks

Bauchi Begins Distribution of Hajj Uniforms, Travel Bags to 2026 Pilgrims

April 16, 2026

2026 Hajj: Gombe Ta Cimma Muhimmin Nasara Yayin da Aka Fara Feshin Maganin Kwari a Sansanin Alhazai

April 16, 2026

Za A Ciyar Da Alhazan Jahar Jigawa Abinci Sau 3 A Rana Yayin Aikin Hajin 2026

April 16, 2026

Jigawa Pilgrims to Enjoy Full Feeding Package for 2026 Hajj

April 16, 2026
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp
  • Home
  • About Us
  • Privacy Policy
  • Contact Us
© 2026HAJJ CHRONILES

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.