Gwamnatin Jihar Legas ta kafa wani kwamitin wucin gadi domin shirye-shiryen gudanar da aikin Hajjin shekarar 2026 a ƙasar Saudiyya.…
Browsing: Hausa
Jirgin farko na aikin Hajjin 2026 daga Najeriya zai tashi daga Filin Jirgin Sama na Gateway International Airport da ke…
Shugaban Hukumar Alhazai ta Kasa, wato National Hajj Commission of Nigeria (NAHCON), Ambasada Ismail Yusuf Abba, ya sake jaddada kudirin…
Majalisar Malaman Addinin Musulunci ta Jihar Kogi ta nuna cikakken goyon bayanta ga sabon Shugaban Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON),…
Daga Abdulkadir Aliyu Hukumar Jin Daɗin Alhazai Musulmi ta Jihar Gombe ta fara gudanar da cikakken shirin allurar rigakafi ga…
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jahar Sokoto ta sanar da cewa rukuni na farko na alhazan jahar za su tashi…
Hukumar kula da harkokin Masallacin Harami da Masallacin Annabi ta bayyana cewa wannan tsarin ɗin yana amfani da tsarin launuka…
Ministan Hajji da Umrah na Saudiyya, Tawfiq Al-Rabiah, ya kai ziyarar duba yadda aka shirya sansanonin Mina domin tantance matakin…
Hukumar Royal Commission for Makkah City and the Holy Sites ta kammala dukkan shirye-shiryen da suka shafi wuraren Miqat domin…
A cikin birnin Madinah, kusa da Masjid an-Nabawi, wasu iyalai daga ƙasar Pakistan (jihar Sindh) sun shafe kusan shekaru 70…
